Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila ta sanar da rasuwar mahaifiyar mai horas da ‘yan wasan kungiyar Pep Guardiola sakamakon Cutar Corona. Dolors...
Harkokin wasanni na kara samun tsaiko da koma baya ta bangarori da dama sakamakon cutar Corona Virus, mai lakabin Covid 19. Sai dai duk da haka...
Tsohon kwamishinan harkokin matasa da wasanni na jihar Gombe Alhaji Faruk Yarma, ya yi kira ga hukumomi a dukkanin matakai , da su samar da sahihan...
An bukaci al’umma da su tabbatar da bin dokar malaman kiwon lafiya na daukan matakan kariya kan annobar Corona Virus. Bukatar hakan ta fito ne ta...
Biyo bayan gwajin da aka yiwa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo an gano cewa baya dauke da cutar Corona. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da garkuwa da ‘yan wasa biyu dake wasa a gasar Firimiya ta kasa. Rundunar ta ce a jiya lahadi...
Tun bayan sanarwar da hukumar Kwallon kafa ta Kasa (NFF) ta fitar na dakatar da dukkan wasannin Kwallon kafa a kasar nan, sakamakon cutar Coronavirus, kungiyoyin...
Dan wasan Kwallon kafa na kungiyar Enugu Rangers International, Ifeanyi George, mai wasa a tsakiya ya rasu sakamakon hadarin Mota da ya rutsa dashi da abokanan...
Ministan matasa da wasanni na kasa Mista Sunday Dare, ya sanar da dage gasar wasanni ta kasa ‘National sport Festival’ karo na 20, da za ta ...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu maki uku na galaba akan abokiyar burminta Jigawa Golden Stars da ci biyu da nema a gasar wasan...