Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar doke takwararta ta Akwa Starlet da ci biyu da daya a wasan mako na shida na...
A ranar 2 ga watan Disambar shekarar 2019 ne hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta bayyana sunan Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel...
Ministan wutar lantarki na kasa Injiniya Sale Mamman, ya ce akwai bukatar samar da karin manyan dama -damai da za su kara inganta harkar samar da...
Mutane masu dauke da cuta mai karya garkuwa sun koka kan yadda sauran al’umma ke nuna tsangwama, a matsayin babban kalubalen da suke fuskanta. Shugaban masu...
A yau Lahadi ne makarantar al’umma ta Bahaz Integrated Academy dake garin Wudil a nan Kano ta yaye dalibai guda talatin 30 da sukaci gajiyar koyon...
Kungiyar kwallon kafa ta Guarantee Radio ta sha da kyar a hannun takwararta ta Freedom a wani wasan sada zumunci aka fafata a yammancin juma’ar nan....
Freedom Radio za ta buga wasan sada zumunci da Guarantee RadioKungiyar kwallon kafa ta Freedom Radio za ta karbi bakuncin takwarar ta Guarantee Radio a wasan...
Dubban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars sun nuna rashin jin dadin su bisa rashin nasarar da kungiyar ke ci gaba da yi a...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya bayyana cewa zai dauki nauyin karatun dalibai 100 a jami’ar Skyline dake Kano. Ahmed...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya shawarci shugabannin hukomomi a matakai daban-daban da su amince da hukuncin da masu shari’a su ke...