Wani datijjo mai shekarun 51 ya rasa ran sa ta dalilin fadawa rijiya a kokarin da ya yi wajen ceto Tinkiya sa a garin Sha’isakawa a...
Majalisar masarautar Kano ta dakatar da mai unguwar Sabon gari dake karamar hukumar Fagge Alhaji Ya’u Mohammad saboda zargin yana da hannu wajen saida wani yaro...
Ranar 26 ga watan Agustan kowace shekara ce ake gudanar da bikin ranar harshen Hausa ta duniya. Yau shekaru shida kenan da wasu fitattun masu amfani...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi, ya ce zai bar kungiyar a kakar wasanni ta bana bayan kwashe kusan tsawon shekarun 20...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa kwastam mai kula da shiyyar Kano da Jigawa ta kama kayayyakin da aka yi fasa kwaurin su da kudin su...
Sufeton ‘yan sanda na kasa Muhammad Adamu ya ce ka’idojin da rundunar ta shimfida wajen shiga aiki suna nan daram, kuma shakka babu sai kowa ya...
Sojojin nan sittin da shida wadanda wata kotun soji ta kamasu da laifi a kwanakin baya kafin daga bisani shugaba Buhari ya yi musu afuwa, sun...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ayyana nahiyar Afurka a matsayin yankin da yayi bankwana da cutar shan inna wato Polio. A cewar hukumar ta WHO...
Kungiyar kwallon kafa ta Marseille dake kasar faransa ta ce an samu karin ‘yan wasa guda uku da suka kamu da annobar cutar Corona, bayan mutun...