

Kwamitin fadar shugaban kasa dake binciken ayyukan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ya samu karin hurumin yin shari’a a wani bangare na fadada ayyukansa....
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta ce tana dubu yiwuwar fara bayar da gurbin karatu ga dalibai a wannan shekara. Wannan...
Wata babbar kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a Kano karkashin mai shari’ah Aliyu Muhammad Kani, ta yake hukuncin kisa ga wani matashi Yahaya Sharif Aminu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon taziyarsa ga iyalan shahararen dan kasuwarnan da ke nan Kano, Alhaji Shehu Rabi’u. Wannan na cikin wata sanarwar mai...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya kara jaddada matsayar gwamnatin tarayya na kirkiro da guraben ayyuka akalla miliyan biyar ga al’ummar kasar nan Farfesa Yemi...
Al’umma a Kano sun jima suna zargin masu motocin daukar kaya na Tirela da haifar da cunkuoson ababen hawa a manyan kasuwanni da titunan jihar Kano....
8:30pm Har zuwa wannan lokaci hukumar Anti Corruption na ci gaba da tsare, dan gidan mai baiwa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini da kuma sauran ...
Gwamnatin tarayya ta ce zata fara biyan ma’aikatan da sukayi aiki don dakile cutar corona alawus-alawus dinsu na watan Yuni daga ranar 10 ga watan nan...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin kasar nan dasu tilastawa al’umominsu yin amfani da takunkumin rufe hanci da baki, a wani mataki na cigaba da...
Hukumar kwashe tsara ta jihar Kano,ta bukaci al’umma su dinga zuba shara a inda aka tanada tare da kaucewa zubawa a magudanan ruwa musamma ma a...