Majalisar wakilai ta koka game da rashin wutar lantarki a fadin kasar nan wanda ta ce lokaci ya yi da ya kamata a lalubo bakin zaren...
Tun farkon nadin Ibrahim Magu a matsayin mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC wasu na ganin cewa bai can-canci rike mukamin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Abdurrazak Datti Salihi a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden haraji na cikin gida a Kano wato KIRS....
Kamfanin rarraba hasken lantarki na Kano KEDCO yace abokan huldar sa dake shiyyar Kano da kewayan ta za su fara amfana da karin wutar lantarki bayan...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Paul Onuachu dake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Genk dake kasar Belgium ya kamu...
Kungiyar likitoci ta kasa, ta yi kiga ga al’umma da su kasance masu bin ka’idojin da hukumomin lafiya suka bayar kan cutar corona, kasancewar har yanzu...
Gwamnatin tarayya ta ce fiye da kananan manoma dubu hamsin ne za su ci gajiyar tallafin rage radadin annobar cutar Corona na fadin kasar nan. Karamin...
Gwammatin tarayya ta ce ba zata bude makarantun dake karkashin ta ba, saboda rubuta jarrabawar WAEC. Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ne ya sanar da hakan,...
Wata gobara da ta tashi a kamfanin mai na kasa NNPC ta yi sanadiyyar mutuwar ma’aikatan kamfanin guda 7, a tasharsa da ke Benin a Jihar...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Abuja karkashin jagorancin Justice Taiwo Taiwo, ta sanya ranar 20 ga watan Oktoba mai zuwa domin ci gaba da shari’ar...