Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar dacewar nan da ‘yan watanni masu zuwa zata samar da sabon tsari na zamani wajen yawaita samar da madara shanu...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar da su cigaba da bata goyon baya wajen gudanar da ayyukan da suka rataya a wuyanta domin...
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta ribanya kokarinta domin manoman Najeriya su kara samun dabarun samun amfanin gona mai yawa musamman manoman shinkafa. Ministan aikin gona...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince a bude makarantu a kasar, bayan da suka dogon hutu saboda annobar Coronavirus. Hakan ya biyo bayan wata ganawa da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tsawaita dokar zaman gida dole, zuwa mako hudu. Dokar za ta fara aiki ne da tsakar daren ranar Talata, wanda...
Kungiyar manoman masara da sarrafata da kuma kasuwancinta ta kasa wato Maize Growers Processors and marketers Association of Nigeria (MAGPAMAN) ta jaddada kudirin ta na ci...
Kungiyar Kwallon kafa ta Middlesbrough ta sanar da raba gari da mai horar da kungiyar tsohon dan wasan kasar Ingila Jonathan Woodgate, ta re da...
WA ZAI LASHE GWARZON DAN WASA A BANA, LEWANDOWSKI RONALDO, MESSI, BRUNO FERNANDEZ, MANE…? Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawowa a nahiyar...
Saudiyya ta ce mazauna kasar ne kadai za su gudanar da aikin hajjin bana. Ko da yake Saudiyya ta ce baki ‘yan kasashen waje, da ke...
Dan wasa Borna Coric, ya bayyana kamuwa da cutar Corona , kwana guda bayan da aka soke gasar Andria Tour dalilin kamuwar Grigor Dimitrov ,...