

Babu wanda ya rasu daga masu dauke da cutar Corona a jihar Kano. Sai dai an sami mutane 17 dake dauke da cutar bayan da aka...
A yau Alhamis ne ake sa ran cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya don tattaunawa kan batun sasanta rikici tsakanin ‘yan adawa da...
Kungiyar shugabannin kafafan yada labarai ta Arewa wato Northern Media Forum, ta bayyana rasuwar marigayi Alhaji Isama’ila Isa Funtuwa a matsayin babban rashi a kasar nan...
Matsalar rufe makarantu da aka yi ciki har da masu zaman kansu a Kano ya tilastawa wani shugaban makaranta mai zaman kanta shekaru hamsin da biyar...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, ya ce, hukumar EFCC ta bai wa hukumomin gwamnati dama fadar shugaban kasa...
Wata kotun shara’ar musulunci dake zama a karamar hukumar Tudun Wada a jihar Sokoto ta bada umarnin kama kwamandan rundunar Hizbah Dakta Adamu Bello Kasarawa da...
A kokarinta na tabbatar da samun nasarar yakar cutar Corona majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da aka saba yi na...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da bukukuwan sallah da za a gudanar a lokutan babbar sallah da ke gabatowa a kwanakin nan a wani mataki na...
Gwamnan jihar Ekiti Dr. Kayode Fayemi ya sanar da cewa ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwar ce da gwamnan ya wallafa a...
Masu garkuwa da mutane sun saki Juwairiyya Murtala ‘yar ‘dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore da aka sace. Jaridar intanet...