

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga har tsawon sa’o I 24 a kananan hukumomin Zangon Kataf da garin Chawai da ke karamar hukumar Kauru....
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da rage kasafin kudin jihar na wannan shekara ta 2020, daga naira billiyan 150 zuwa naira biliyan 124 domin gwamnatin...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kara kamuwar mutane 5 da cutar Corona bayan gudanar da gwaji akan mutane 179 a jihar a jiya Laraba. Ma’aikatar...
Hukumar dakile cututtuka masa yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da samun mutane 409 da suka kamu da cutar Corona a sassan kasar a jiya Laraba....
Majalisar Dokokin jihar Kaduna ta Amince da tsige mataimakin shugaban majalisar daga kan mukamin sa, Mukhtar Isaha Hazo, wanda ke wakiltar Basawa a karamar hukumar Sabongari,...
Jihar Kano ta dawo ta uku a yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya, yayinda birnin tarayya Abuja ta dawo ta biyu. Mutum 1092 aka tabbatar sun...
Gwamnan Jihar Barno Farfesa Babagana Umara Zulum ya tabbatar da kashe mutum 81 da yan ta’addar Boko Haram suka yi bayan mamaye kauyen Faduma Koloram dake...
Hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano tace matsalolin ruwan sha da ake fuskanta a yanzu a jihar Kano nada nasaba da karuwar jama’a a...
Mataimakin babban kwantorala na gidan gyaran hali na Kano, Garba Mu’azu Chiranchi, ya ja hankalin al’ummar jihar Kano da su rika bin dokokin da gwamnati ta...
Mataimakin gwamnan Bauchi Baba Tela wanda aka tabbatar ya kamu da cutar Covid-19 a makon da ya gabata ya samu sauki, an kuma sallame shi daga...