Kotun ma’aikata da ke zaman ta a Abuja ta sanya ranar 15 ga watan Satumbar 15 a matsayin ranar da za ta ci gaba da saurar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta alƙawarta ceto ɗaliban kwalejin aikin noma da ilimin dabbobi ta Bakura da ƴan bindiga suka sace a baya-bayan nan. Gwamna Muhammad Bello...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da ofishin na din-din-din ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai anan Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta ce, ba za ta lamunci yin amfani da kafofin yaɗa labarai don tayar da tarzoma a...
Hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta Najeria (FIRS) ta ɗaukaka ɗara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke kan karɓar...
Asusun ajiyar kudaden ketare a Najeriya ya sake faɗuwa bayan da ya tashi zuwa dala biliyan 33.59, mafi girma sama da wata daya. A wata sanarwa...
Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari ya yi watsi da raɗe -raɗin da ake yi cewa zai ƙara tsayawa takarar neman wani muƙamin siyasa a kakar zaben...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi holin mutane 156 da take zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar. Mutanen an kama su da makamai masu...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce Najeriya tana mataki na hudu a ƙasashen duniya da suke yaƙi da annobar corona. Wakilin WHO a Najeriya Dakta...
Adadin waɗanda suka rasa rayukan su sanadiyyar ambaliyar ruwa a jihar Bauchi ya ƙaru zuwa mutane 13. Alkaluman da aka fitar a farko ya nuna cewa,...