

Rundunar sojin Najeriya ta ce, mutane shida da ake zargin yan ƙungiyar tada ƙayar baya na ISWAP ne, tare da iyalansu, sun miƙa wuya ga dakarun...
Babban Daraktan Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta jihar Kano, Farfesa Salisu Ahmad Ibrahim, ya ɗauki matakan ladabtarwa kan wasu ma’aikatan cibiyoyin lafiya da...
Akalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 53 suka jikkata sakamakon wata iska mai ƙarfi da ta haddasa barna a ƙananan hukumomi 13...
Kamfanin manfetur na Dangote ya sanar da cewa yana shirin gina babbar matatar mai ta kimanin dala biliyan 17 a ƙasar Kenya, aikin da ake sa...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu ya amince da yin murabus din Dagacin garin rugu-rugu da ke karamar hukumar tudun Wada Malam Bello...
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ƙaru da sama da kashi biyar cikin 100, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa shugaban ma’aikatan fadarsa Femi Gbajabiamila, a matsayin shugaban kwamitin kafa ‘yan sandan jihohi. Wannan na cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin Kano ta ce ta kama gurɓatattun kayayyakin abinci da abin sha da darajarsu ta haura naira miliyan 300 cikin ƙasa da watanni huɗu, yayin da...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya sanya dokar hana fita a yankunan da rikicin Kamuku da Fulani ya shafa a Ƙaramar Hukumar Rafi domin dawo...
Jam’iyyar ADC ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jefa al’ummar kasar nan cikin matsananciyar yunwa sakamakon gazawar manufofinta da kuma rashin shawo kan matsalar...