

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi Kabiru Muhammad a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi 49. An sarrafa tabar ne tamkar sinƙin...
Ministan yaɗa labarai da al’adu na ƙasa, Lai Mohammed ya musanta labarin cewa dandalin Twitter ya dakatar da shafinsa. A zantawarsa da jaridar Independent a ranar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin Jihar Kano da ta gina titi a wasu hanyoyin da ke karamar hukumr Minjibir musamman hanyar da ta tashi...
Wasu ‘yan bindiga sunyi awon gaba da wasu ma’aikatan jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria. Lamarin dai ya faru da misalign karfe daya na ranar yau Litinin...
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa SON ta ce ba za ta saurarawa kamfanoni da sauran ‘yan kasuwa masu amfani da jabun kayayyaki da ma...
Kotun Majistire mai zamanta a garin Gezawa karkashin jagorancin mai sharia’a Salisu Haruna Bala, ta bai wa rundunar ‘yan sandan Jihar Kano umarnin kama shugaban karamar...
Ƴar ministan sadarwa na ƙasa Malam Isah Ali Pantami ta rasu. Ministan ne ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, ƴarsa mai suna Aisha Isah...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan ministan noma Alhaji Sabo Nanono. Ƴan bindigar sun shiga ƙauyen Tofai da ke garin Zugaci na ƙaramar...
Kwmishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ziyarci Makarantar yara ‘yan gudun hijira da ke mariri tare da kai musu tallafin kayan abinci...