

Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nisanta Kasansa Da Takarar 2023 Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya Allah wadarai da wani rahoto da ya danganta shi da takarar...
Gwamnatin tarayya ta baiwa masu makarantu wa’adin zuwa ranar 29 ga wannan watan da su samar da dokoki da aka shinfida musu don samun kariya wajen...
Majalisar wakilai ta gayyaci ministan kula da yankin NIGER Delta Sanata Godswill Akpabio da ya gurfana gaban kwamitinta mai kula da yankin na Niger Delta don...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN ta dakatar da shirin ba da rance ga manoma na Ancho borrowers a nan Kano nan take ba tare da...
Gwamnatin tarayya ta ce kashi 63 cikin 100 na sinadarin man ruwa na wanke hannu ba ya kare cututtuka kuma ba na gaskiya ba ne, bayan...
Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya yi barazanar gudanar da bincike kan yadda ake zargin wasu manyan kosohin gwamnati da suka take dokokin da aka...
Sarkin Gusau a jihar Zamfara Alhaji Ibrahim Bello ya ce wasu daga cikin ‘yan jihar suna taimakawa ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane waje sayar...
Cibiyar dakile yaduwar cuttutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin masu dauke da cutar corona a fadin kasar nan guda 595, yayin da mutane...
Rundunar ‘Yan sandan ta Jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu ‘yan damfara a Banki, wadanda su ke damfarar mutanen da basu iya amfani da kati...
Gwamantin tarayya ta ce zata duba yiwuwar bude sauran filayen jiragen sama guda hudu dake jahohin kasar nan matukar za su yi biyayya ga dokokin da...