

Gwamnatin jihar jigawa tace tana aikin gina cibiyar gwajin cutar Coronavirus da zata fara aiki nan da makonni biyu masu zuwa. Gwamnan jihar Alh. Muhd Abubakar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sallamar mutane 63 da suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan adadi dai ya sanya adadin wadanda suka warke...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gana da sarakunan gargajiyar biyar masu daraja ta daya na jihar kan annobar Covid-19. Yayin ganawar da ta gudana...
Gidauniyar Dangote ta bayyana cewar, alhakin gwamnatin Kano ne daukar samfurin mutanen da cibiyar zata yiwa gwaji, a sabon dakin gwajin cutuka na zamani da gidauniyar...
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta sallami wasu mutane 6 da suka warke daga cutar Covid-19 a Litinin dinnan. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a...
NCDC ta ce an gano karin mutane 248 da suka kamu da cutar Covid-19 a ranar Lahadi. Wanda yakai adadin wadanda aka gano suna dauke da...
Hukumomi a Kano sun ce izuwa yanzu mutane 50 aka sallama bayan sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Gwamnatin Kano tace a ranar Lahadinnan an...
Gwamnatin jihar Sokoto tace an yiwa mutane 346 gwajin cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta sanar a ranar Lahadi ta shafinta na...
Gwamnatin jihar Borno tace mutane 12 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a jihar. A sanarwar da ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta fitar a...
Gwamnatin jihar Bauchi ta cimma matsaya da ‘yan kasuwar jihar kan sassauta farashin kayan masarufi domin saukakawa al’umma a wannan hali na yaki da Corona. Cikin...