

Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikata da ke ƙasa da matakin aiki na 14 su yi aiki daga gida. Hakan na cikin sanarwar da gwamnatin jihar...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon gwamna Kwankwaso ta ce, tana kan hanyar korar tsagin Aminu Wali daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar Shehu Wada Sagagi ne ya bayyana hakan...
Hukumar gudanarwa jami’ar tarayya da ke Dutse ta amince da Farfesa Abdulkarim Sabo a matsayin sabon shugaban jami’ar. Cikakken labarin na nan tafe
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya killace kansa bayan bayyanar wasu alamomin cutar Corona. A wata sanarwa da gwamnan ya fitar ya ce, wasu cikin...
Uwar jam’iyyar PDP ta ƙasa ta amince da shugabancin jam’iyyar a Kano na tsagin tsohon gwamna Kwankwaso. Hakan na cikin sanarwar da mai magana da yawun...
Masu bukata ta musamman da dama ne suka mama ye ginin majalisar wakilan Najeriya a Alhamisdin nan. Masu bukata tamusamman din sun fito ne daga yankin...
Hukumar hana fasakwauri ta Kasa shiyar Kano da Jigawa ta ce bude boda ba ya nufin a shigo da kayan da doka ta haramta ba, a...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya caccaki gwamnatin Kano. Cikin wani faifan bidiyo mai daƙiƙa hamsin da tara ya...
Majalisar wakilai da ta dattijan kasar nan, sun yi Allah wadai bisa yadda ake samun karuwar matsalar tsaro a kasar. Majalisun biyu sun bayyana takaicinsu kan...
Kungiyar likitoci ta kasa NMA reshen jihar Zamfara ta janye yajin aikin mako guda da ta tsunduma sakamakon rashin biyansu kudadensu na albashi. Shugaban kungiyar Dakta...