

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin daina amfani da takardu a ma’aikatun gwamnati. Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ne ya umarci dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati (MDAs)...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ceto wasu ƴan ƙasar Mali 30, da akayi safafar su zuwa birnin tarayya Abuja, sakamakon bayanan sirri da suka samu,...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta dakile hare-haren ’yan bindiga guda biyu a Kananan Hukumomin Kanƙara da Malumfashi tare da kubutar da mutane 12 da aka...
Dakarun Soji na Operation HADIN KAI sun dakile wani harin Boko Haram da ISWAP suka kai a Gajibo da ke jihar Borno tare da cafke masu...
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗura ta Kasa, FRSC, ta ƙaddamar da shirin Operation Guduma a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna domin yaƙi da lodin fasinja da kaya...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya samu beli daga babbar kotun tarayya da ke Abuja kan kudi Naira miliyan 100. Mai shari’a Joyce Abdulmalik ce...
Hukumar tace finafinai ta Jihar Kano ta sanar da dakatar da jaruman masana’ntar shirya finafinai ta Kannywood biyu, Adam Garba (Raba-Gardama) da Amina Uba Hassan (wadda...
Fadar Shugaban Najeriya ta mayar da martani ga Peter Obi, bayan kalamansa na sukar tafiye-tafiyen Tinubu zuwa ƙasashen waje, tana mai cewa Obi abinda yake faɗa...
Mai Alfarma sarkin musulmi kuma shugaban majalisar koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar na III, ya bukaci al’ummar musulmi a fadin kasar...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da sabbin motocin sufuri da gwamnatin tarayya ta samar, waɗanda suka haɗa da motocin kirar safa-safa da babura masu kafa uku...