Dan wasa Pierre-Emerick Aubameyang ya zura kwallo uku a wasan da Barcelona tayi nasara da ci 4-1 akan Valencia. Fafatawar da ta gudana a ranar Lahadi...
Jam’iyyar APC tsagin Sanata Malam Shekarau ta ce, mafi yawan jami’an Gwamnatin Kano suna tare da ita a bayan fage. Ɗaya daga cikin jagororin tsagin Alhaji...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta ce, za ta sanya jami’an tsaro su cafke Ɗanzago, idan ya ƙara bayyana kansa a matsayin shugaban jam’iyya. Sakataren yaɗa...
Ɗan Gwamnan Kano Umar Ganduje ya kai wa Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin ziyara. A ranar Asabar ne hotunan ziyarar suka karaɗe kafafen sada zumunta,...
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa ya ce babu wani abu da jami’iyyun APC da PDP zasu nunawa al’umma domin yakin neman zabe a shekarar 2023....
Guda cikin Mambobin jami’iyyar APC a Kano tsagin G7 da Malam Ibrahim Shekara ke jagoranta Ahmad Haruna Zago ya ce har yanzu shi ne halastaccen shugaban...
Jami’iyyar PDP a Kano ta musanta labarin dage zaben shugabanninta na shiyyar arewa maso yammacin kasar nan da zai gudana a ranar Asabar 12 ga Fabrairun...
Wannan bayani dai na ƙunshe a cikin wata wasiƙa da shugaban riƙon jam’iyyar APC Maimala Buni ya aike wa Gwamna Ganduje kamar yadda Kwamishinan yaɗa labaran...
Saƙon na tawagar su Malam Shekarau zuwa ga shugaban riƙon jam’iyyar na ƙasa, wadda kuma suka aike wa Freedom Radio kwafi a cikin dare, sun fara...