

Jagoran ɗarikar Tijjaniya na duniya Sheikh Muhammadul Mahi Inyass, ya tabbatar wa Sarkin Kano na goma sha hudu a daular fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu...
Rahotanni daga birnin Qudus na cewa da safiyar ranar litinin sojojin Isra’ila sun sake kai sumame masallacin Al-Aqsa tare da tarwatsa dubban Palastinawa da ke ibada...
Majalisar dattijai ta zargi wasu hukumomi da sassan gwmanatin tarayya da kin sanya kudade a asusun gwamnati da ya kai jimillar sama da naira tiriliyan biyu....
Majalisar koli ta kasa da ke ba da shawara kan harkokin tattalin arziki, ta shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ba da umarnin cire tallafin...
A makon gobe ne ake sa ran kwamiti na musamman da gwamnatin tarayya ta kaa zai fara binciken dakatacciyar shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa...
Kasar Amurka ta ce ba ta da wani shiri na mai do da shalkwatar tsaronta da ke kula da nahiyar afurka wato Africa command zuwa Najeriya...
Atoni janar na kasa kuma ministan shari’a Abubakar Malami, ya ce, gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shirye don gurfanar da wasu fitattun al’ummar kasar nan gaban kotu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 19 ga watan Yuni mai kamawa domin gudanar da zaben cike gurbi nan a mazabar...
Kotun Kolin kasar nan karkashin Justice Adamu Jauro, ta jaddada hukuncin da Kotun daukaka kara ta zartar na soke rajistar jam’iyyun siyasa 74 a Najeriya. ...
Majalisar wakilan kasar nan ta ce matukar shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC Mele Kyari ya ci gaba da kin martaba gayyatar da ta masa,...