Gwamnatin jihar Kano ta ce, zuwa yanzu kimanin mutane miliyan biyu da rabi ne suka yi rijistar jam’iyyar APC a Kano. Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar...
Shugaban karamar hukumar Ungogo Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya amince da nadin manyan masu bashi shawara guda ashirin. A cikin wata sanarwa mukaddashin sakataren karamar hukumar...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce ba zai amince a yi masa allurar rigakafin cutar corona ba duk kuwa da cewa sauran takwarorinsa gwamnoni sun...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnonin yankin arewa maso gabashin kasar nan suna shirye-shiryen kafa kamfanin jiragen sama da kuma banki mallakin...
Gwamnonin yankin arewa maso gabashin kasar nan sun ce aikin kafa tashar samar da wutar lantarki na Mambila shaci fadi ne kawai har yanzu, domin kuwa...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce, a shirye yake da ya ajiye mukamin sa na gwamna matukar hakan zai sa a samu zaman lafiya...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta kori tsohon dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar Alhaji Aminu Ringim sakamakon zarginsa da laifukan cin amanar jam’iyya. Shugaban jam’iyyar...
Bayan da hukumar zaben jamhuriyar Nijar CENI ta ayyana Malam Bazoum Muhammed a matsayin wanda ya lashe zaben jamhuriyar Nijar da kuri’u sama da miliyan biyu...
Sakamakon baya-bayan nan da aka fitar a zaɓen shugaban jamhuriyar Nijar zagaye na biyu ya nuna cewa Bazoum Muhammad dan takarar jam’iyyar PNDS tarayya ne akan...
Dambarwar ta ɓarke bayan wani saƙon murya da ya karaɗe kafafen sada zumunta. A cikin saƙon an jiyo Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na yin kakkausan kalamai...