Dattijo Magaji Yalawa ya nemi afuwar wadanda suka yi tallan jam’iyyar APC suka kuma zaba, saboda gwamnatin shugaba Buhari ta gaza karara. Magaji Yalawa ya bayyana...
Adamu Dan juma’a Isa Bakin wafa daga jam’iyyar APC ya shawarci gwamnatin Shugaba Buhari data bude iyakokin Najeria na tsandauri domin zai ragewa ‘yan kasa matsin...
Tsohon shugaban majalisar wakilan kasar nan Rt Hon Ghali Umar Na Abba ya musanta zargin da ake masa na marawa wani yanki baya na fito da...
Korafin da al’ummar mazabun unguwa UKU cikin gari da kauyen Alu ke yi na rashin kyawun titin da ya tashi daga Tsamiyar mashaya zuwa tashar unguwa...
Abba na Annabi Gwale daga jam’iyyar APC ce wa yayi abun kunya ne ace karamar hukuma kamar ta Gwale dake cike da manyan jiga-jigan gwamnatin Ganduje...
Shi kuwa Aminu kosasshe ce wa yayi bai kyautu iyayen yara su rika zargin gwamnatin Ganduje ba bisa faduwa da daliban jihar Kano suka yi a...
Kotun kolin kasar nan ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu a zaben da aka gudanar ranar 16 ga watan Nuwamban...
Bilal Musa Bakin Ruwa jami’in hulda da jama’a na Kungiyar Kima ta kasuwar kantin kwari ya kalubalanci gwamnatin jihar Kano kan gaza gudanar da zabe a...
A makon da ya gabata ne rikici ya kunno kai a tsakanin sojojin bakan dake kare muradun gwamnatin Kano a kafafan yada labarai bayan da maitaimakawa...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙalubalanci wasu cikin dattawan Kano kan matakin da suka ɗauka na kai wa shugaba Muhammadu Buhari ƙorafi kan batun ƙarɓo bashi da...