Masanin kimiyyar siyasa nan da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya bayyana mulkin dimukradiyya da cewa, wani tsari ne da zai...
Gwamnatin Amurka ta ce ta sanya takunkumin hana biza ga wasu mutane sakamakon aikata magudi a lokacin zaben jihohin Kogi da Bayelsa a Najeriya. Hakan na...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta samar da na’u’rorin zamani na musamman da za ta yi amfani da su wajen bayyana sakamakon zaben...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce, Najeriya ta gaza kuma tana daf da zama kasa da ke neman rugujewa. Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta...
Bashir Sanata ya soki gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan mawuyacin halin da ‘yan Najeriya ke ciki a halin yanzu. Bashir Sanata a jam’iyyar PDP na...
Dattijo Magaji Yalawa ya nemi afuwar wadanda suka yi tallan jam’iyyar APC suka kuma zaba, saboda gwamnatin shugaba Buhari ta gaza karara. Magaji Yalawa ya bayyana...
Adamu Dan juma’a Isa Bakin wafa daga jam’iyyar APC ya shawarci gwamnatin Shugaba Buhari data bude iyakokin Najeria na tsandauri domin zai ragewa ‘yan kasa matsin...
Tsohon shugaban majalisar wakilan kasar nan Rt Hon Ghali Umar Na Abba ya musanta zargin da ake masa na marawa wani yanki baya na fito da...
Korafin da al’ummar mazabun unguwa UKU cikin gari da kauyen Alu ke yi na rashin kyawun titin da ya tashi daga Tsamiyar mashaya zuwa tashar unguwa...