Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga yan siyasa a kasar nan da kada su sanya Najeriya cikin rudani da tashin hankali yayin yakin neman...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce babu wani shiri na daban da zai dakatar da shirin ta na gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya...
Masu kada kuri’a sun fito don zaben sabon gwamnan jihar Osun zagaye na biyu a wasu mazabu bakwai da ke yankunan kananan hukumomi hudu da ke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki, inda aka mayar da su ma’aikatun gwamnatin tarayya daban-daban. Shugabar ma’aikatan gwamnatin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sufeto Janar na ‘yan sanda Ibrahim Idris da ya janye gayyatar da ya yiwa dan takarar gwamnan jihar Osun a...
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin cin hanci da ake yiwa shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari, tana mai zargin cewa, fusatattun ‘yan siyasa ne...
Jam’iyyar APC ta karyata rade-radin da ke yawo cewa ta fitar da jadawalin gudanar da zaben cikin gida na babban zaben shekarar badi. A baya-bayan nan...
Sanata mai wakiltar yammacin Kogi Dino Melaye bai halacci zaman kotu ba a yau. Sanata Dino Melaye dai yana fuskantar tuhuma ne sakamakon mallakar bindigu ba...
Wasu ‘yan bindiga sun harbe shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ideato ta Arewa da ke jihar Imo wato Sunny Ejiagwu da safiyar yau Juma’a. Ejiagwu...