Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu mutane biyu da ake zargin ƴan fashi da makami ne a unguwar Yamadawa dake karamar hukumar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ci gaba da aikin har hada layukan wayar tarho da lambar dan kasa zai taimaka gaya wajen dakile matsalolin tsaro...
Rahotanni daga garin Kaduna na cewa daliban kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke jihar Kaduna sun shaki iskar ‘yanci. Daya daga...
Ministar kudi kasafi da tsare-tsare Zainab Ahmad, ta ce, ma’akatarta ta bai wa rundunar sojin kasar nan jimillar sama da naira tiriliyan daya tsakanin watan Janairun...
Wani matashi da ake zargi da addabar al’ummar Unguwar Ja’oji a nan Kano da sace-sace a gidaje ya shiga hannun hukuma bayan da aka kama shi...
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kashe mista Solomon Adebayo wanda shine kwamishinan kula da harkokin fansho na jihar lokacin da yak e ziyara a wani...
Gwamnatin tarayya ta haramtawa matafiya daga kasashen India da Brazil da kuma Turkiyya shigowa Najeriya sakamakon tsananin da annobar cutar Corona ta yi a kasashen. Shugaban...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikata sun alakanta rashin tsaro dake addabar jihar Kaduna da korar ma’aikata 30,000 da gwamna Nasir El-Rufai ya yi tun farkon hawansa a shekarar...
Masarautar Katsina ta dakatar da hakimin Kankara Alhaji Yusuf Lawal, sakamakon zarginsa da hannu wajen taimakawa ‘yan bindiga a yankinsa. Wata sanarwa mai dauke da sa...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gidajen gyaran hali da ke fadin kasar nan baki daya a matsayin wasu wurare na musamman da aka kebe da ke da...