

Hukumar yaƙi da cin hanci da almundahanar kudade ta ƙasa ICPC, ta fara binciken kudaden kwantiragi na sama da biliyan 11 na asusun fanshon ƴan sanda...
Shugaba Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattijai da tayi gaggawar gudanar da dokar lura da kama masu amfani da makamai ba bisa ƙa’ida ba. Muhammadu Buhari,...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan halin da ake ciki game da annobar amai da gudawa, wadda ta ɓullo a wasu yankunan jihar. A...
Rahotanni sun ce an kashe shugabann kungiyar ISWAP Abu Musab Al-Barnawi a Jihar Borno, ɗaya daga cikin kungiyoyin dake kai munanan hare-hare suna kashe jama’a a...
Wasu ƴan bindiga sun ƙone gidan shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara Alhaji Nasiru Mu’azu Magarya a ƙaramar hukumar Zurmi. Shugaban kwamitin harkokin tsaro na majalisar Alhaji...
Ministan tsaro Manjo janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya na wata ganawar sirri da shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai. Ganawar ta su ta mayar da...
Yayin da jami’an tsaron Jihar Zamfara ke ci gaba da ragargaza ƴan bindiga a Jihar, tun bayan katse layukan waya a Jihar, al’ummar garin na cigaba...
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da kuɓutar da ɗaliban Makarantar Sakandiren Kaya, da ke ƙaramar hukumar Maradun a jihar, da ƴan bindiga suka sace makonni biyu...
Gwamnatin jihar Kano, ta bada umarnin cewa daga ranar Lahadi, ba za’a ƙara sayarwa ko bayar da hayar gida ko fili ba a faɗin jihar, ba...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama matar nan da ake zargi da laifin satar jaririn wata mace a Asibitin Murtala. Mai magana da yawun rundunar ‘yan...