

Rundunar ƴan sandan jihar Neja sun ceto hakimin garin Wawa a ƙaramar hukumar Borgu Dakta Mahmud Aliyu da ƴan bindiga suka yi garkuwa da shi. Mai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane biyu da ake zargin masu bada bayanan sirri ne ga ‘yan bindiga. Mai Magana da yawun rundunar,...
Tawagar kungiyar ECOWAS ta kasashen yammacin Afirka ta isa Guinea. Ziyarar ta su za ta mayar da hankali domin tattaunawa da shugabannin sojojin kasar da suka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna Sadik Abubakar dake kiran mutane a waya yana razana su tare da karbar kudade a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da zirga-zirgar baburan hawa a kananan hukumomin jihar 27, sakamakon matsalolin rashin tsaro da ake fuskanta. Hakan nazuwa lokacin da shugaban...
Rundunar ‘yan sanda Jihar Jigawa ta cafke wani magidanci da ake zargi da sanadiyyar mutuwar matarsa. Mai magana da yawun rundunar ASP Lawan Shisu ne ya...
Wani ɗan sanda ya harbe abokin aikinsa a caji ofis na garin Warawa da ke Kano. Al’amarin ya faru ne a ranar Talata da dare, inda...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaro da su ƙirƙiro sabbin dabaru don magance matsalolin tsaron da ya addabi ƙasar nan. Shugaba Buhari ya baƙaci...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da cewa bata da nufin dakatar da layukan sadarwa, kamar yadda ake ta yaɗa jita-jitan cewa zata aiwatar da hakan. Hakan...