

Babbar kotun tarayya da ke Legas ta hana hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Nijeriya wato NBC, da amfani da sanarwar da ta fitar ta...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, wato NASU da SSANU, sun sanar da dakatar da yajin aikin da suke yi a fadin kasar nan daga...
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta yi watsi da bukatar da aka gabatar a kotu domin soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu jam’iyyu, tana mai cewa...
Tsohon Ministan Sadarwa na kasa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya zargi jam’iyyar APC a jihar Gombe da karya dokoki wajen tsayar da dan takarar gwamna...
Gwamnatin kasar Zambia ta ce ba za ta amince da shirin taimakon kuɗaɗen tallafin lafiyar Amurka ba, wanda akai masa dabaibayi da wasu shariɗodin da suka...
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka wasu manyan jagororin ‘yan bindiga biyu, Anaruwa da Gomina, tare da wasu mutum bakwai a jerin hare-haren da aka gudanar cikin...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce, Iran ta kai wasu ƙananan hare-hare a yankin mashigin Hormuz, amma bai haifar da babbar illa ga jiragen ruwa ba....
Rundunar yan Sandan Najeriya, ta bayyana damuwa kan yadda shaye-shayen miyagun kwayoyi da ta’addancin siyasa ke karuwa a jihar Gombe, ta na mai cewa abubuwa ne...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa, ta ce, Jirgi na biyu na maniyyatan jihar zai tashi a yau Talata bayan tashin jirgin farko dauke da...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Yusuf, zai rantsar da sabon mataimakinsa Murtala Sule Garo, a yau Talata, Za a gudanar da bikin rantsuwar ne a...