

Cibiyar nazarin dimukuradiyya da shugabanci ta ce sakamakon zaben kasar Amurka zai haifar da ci gaba da dama musamman ta fannin dimokuradiyya. Shugaban kungiyar Dakta Abbati...
Gwamnatin tarayya ta ce jihohin Kano da Lagos da Kuma Abia, za su samu kaso mafi tsoka a shirin da ta fito da shi na tallafawa...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar sojin sama karkashin Operation Thunder Strike sun kashe ‘yan tada kayar baya a dajin Kuzo dake jihar Kaduna. Kakakin...
Gwamnatin jihar Katsina ta karɓi ƴan mata 26 da aka kuɓutar daga ƴan ta’adda a hannun gwamnatin Zamfara. Gwamnan jihar Aminu Bello Masari ne ya karɓi...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin yin ƙarin albashi ga jami’an hukumar Hisbah. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi, yayin fasa...
Hukumomi a jihar Zamfara sun tabbatar da kuɓutar da wasu ƴan mata 26 daga hannun ƴan bindiga. Mai magana da yawun gwamnan jihar Zailani Baffa ne...
Gwamnatin jihar Zamfara ta haramta wa shuwagabannin al’umma fita daga yankunan su har tsawon wata uku. Wadanda aka haramtawa fitar sun hadar da sarakunan jihar goma...
Kotun Majistre da ke No-man’s-land a jihar Kanon Najeriya, ta saki fitacce mawakin nan Naziru Sarkin Waka, bayan ya shafe kwanaki biyu a tsare. Lauyan mawakin,...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wasu ‘yan mata masu kananan shekaru da ake zargi da yawon ta zubar. Tun da fari dai hukumar ta...