

Gwamnatin Tarayya ta ce aikin layin dogon da ya tashi daga jihohin Kaduna da Jigawa da Katsina zuwa Kano ya wuce birnin Maradi da ke jamhuriyar...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta ce, ta samar da asibitoci da likitoci na musamman domin kula da lafiyar maniyyata har zuwa dawowarsu...
Tsoffin yan takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 Peter Obi, da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun sauya sheka zuwa jam’iyar NDC. Jiga-jigan adawar sun karɓi...
Dakarun soji na Operation Fansan Yamma, sun hallaka ’yan ta’adda guda tara a jihohin Katsina da Zamfara. Wannan na cikin sanarwar da jami’in yaɗa labarai...
Farfesa Isa Ali Pantami ya yi watsi da sasancin da aka yi kan fitar da Jamilu Gwamna takarar Gwamnan jihar Gombe a jamiyyar APC Wata...
Harin ‘yan tawayen M23 na ci gaba da tilastawa fararen hula tserewa daga Gabashin Jamhuriyar Dumokaradiyyar Congo da birnin Sake da ke Gabashin kasar ke ci...
Tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan a zaɓen 2023 na Jam’iyyar LP, kuma jigo a jam’iyyar ADC ta haɗaka, Peter Obi ya tabbatar ficewa daga jam’iyyar....
Jam’iyyar hamayya ta ADC ta sanar da fara siyar da fom ɗin takara muƙamai daban-daban gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027. Hakan na kunshe cikin ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai duba sabon tayin sulhu da Iran ta gabatar, amma ya nuna shakku cewa Amurka za ta amince da...
Kamfanin dillancin labarai na Fars a Iran ya bayar da rahoton cewa dakarun juyin juha halin ƙasar 14 ne suka mutu a daren da ya gabata...