

A baya-bayan nan dai hukumomi a nan Kano sun ceto mutane uku da aka daure tsawon shekaru a gida ba tare da samun kyakykyawar kulawa ba....
A karo na biyu lauyan dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasha ta EFCC, Wahab Shittu ya rubuta wasika ga shugaban kwamitin da ke...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya yi kira ga gwamnati da ta sanya kalandar musulunci a...
Dakarun Operation Lafiya Dole na rundunar sojojin kasar nan sun kashe ‘yan kungiyar ISWAP da Boko Haram guda takwas a jihar Borno. Hakan na cikin wata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Jose Mourinho yana zawarcin dan wasan gaban Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke kasar Spain,...
Daga Anas Muhammad Mande Kasar Spain ta gayyaci dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers da ke kasar Ingila Adama Traore, da ya shiga cikin...
Daga Abdullahi Isa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasan Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Daniel Amokachi a matsayin mai taimaka masa...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta yi wasanta na gaba na neman tiketin halartar gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2021, a watan...
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani sabon al’amari da a iya cewa ba a saba gani ba, shi ne yadda ake ganin masu Babura masu kafa biyu...
Kungiyar gwamnonin kasar nan tace kimanin jihohi ashirin da tara suka karbi tallafin kudi daga gwamnatin tarayya domin inganta bangaran lafiya a matakin farko wajan gudanar...