

Daga Hassan Muhammad Auwal Bikin Bude Sabon ginin ofishin majalisar dattijai ta jami’ar Bayero ta Kano, wanda ake yi halin yanzu. Ministan Ilimi Mallam Adamu Adamu...
Daga Bilal Nasidi Ma’azu Mahautan dake Kasuwar Kurmi cikin karamar hakumar birni sun bukaci gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki a nan Kano,dasu sanya baki,kan...
Daga Abdullahi Isa Masu sharhi kan harkokin wasanni da dama suna da bambancin ra’ayi game da Kungiyar da za ta samu nasara a fafatawa da za...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa da masana’antu da su shiga cikin shirin babban bankin Najeriya na...
A yayin da aka kwashe watanni shida da bullar cutar Covid 19 a kasar nan, wani ma’aikacin jinya da ya nemi a sakaye sunansa a nan...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Majalisar zartaswa ta kasa amince da ware naira Biliyan 8 da miliyan 49 don sayawa hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC kayayyakin gwajin cutar Covid-19...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuhumi hafsoshin tsaron kasar nan kan hanyoyin da ‘yan bindiga a arewa maso gabashin kasar nan ke bi wajen samun makamai...
Wasu ma’aikata da ke cikin uwar kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar Gas ta kasa “PENGASSAN’ wadanda suke aiki a ma’aikatar man fetur ta kasa da...