

Hukumar kula da zirga zirgar ababan hawa KAROTA ta cafke wata mota kirar Bus dake dauke da barasa da miyagun kwayoyi. An cafke motar...
Wata kishiya a garin Rurum mai suna Hauwa Lawan yar shekaru 30 ta tura yar’uwarta kishiya Zuwaira Sani cikin rijiya da goyon da mai suna Mustafa...
Yar jihar Kano Diya’atu Sani Abdulkadir ce ta lashe mataki na farko a ajin maza da na mata a gasar karatun Alkur’ani ta kasa karo na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ‘’yan Najeriya a matsayin wadanda suka sha wahala sosai sakamakon cigaba da zuwa kasashen waje domin neman magani. Shugaba Buhari...
Waiwaye: Mun taba kawo muku wannan rahoto a shekarar da ta gabata. Bayan da hukumar kula da hasashen masana yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa...
Samun khudbar juma’a abine mai matukar mahimmanci acikin sallar juma’a wadda limamai na masallatan juma’a ke gudanar da ita ayayin sallar juma’a domin fadakarwa da tunasantar...
Duba da yanayin sanyi da rashin ruwan sama,rijiyoyi na kafewa da rashin isashshen ruwa a gari,wasu daga cikin masu shuka kayan lambu suna amfani da gurbataccen...
Rundunar sojin kasar nan ta samu nasarar dakile wani yunkurin hari da mayakan Boko Haram su ka yi kokarin kai wa a garin Michika da ke...
‘Yan bindiga sun sace wasu tagwaye a kauyen Gizawa da ke yankin karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina. Rahotanni sun ce ‘Yan bindigar sun isa kauyen...
Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wata mata mai shayarwa tare da jaririnta da kuma wasu kananan yara guda uku a jihar Kaduna. Rahotanni sun ce lamarin...