Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki mataki mai tsauri a kan makarantun da ke cakuda dalibai da yawa a cikin azuzuwa. A cewar gwamnatin ta...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta dakatar da kwamandan Hisbah na ƙaramar hukumar Dala Suyuɗi Hassan Muhammad. Jami’in yaɗa labaran hukumar Ibrahim Lawal Fagge ne ya...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce ya zuwa yanzu, adadin wadanda suka kamu da cutar shawara ta Yellow fever a kasar nan sun...
Kungiyar ma’aikatan asusun kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF anan Kano, ta bukaci a rika taimakawa marayu don rage musu radadin rashin iyaye...
Najeriya za ta karbi jimillar kudi kimanin dala miliyan 143 daga asusun duniya na tallafawa harkokin lafiya wato ‘Global Fund’ don ci gaba da yaki da...
Gwamnatin tarayya ta amince ta cire malaman jami’oin kasar nan daga cikin tsarin albashin na IPPIS tare da biyansu ariya na albashinsu tun daga watan Fabrairu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wasu ‘yan fashi 19 a ranar 18 ga watan Nuwamba a kauyen Gudum Hausawa. Gungun ‘yan fashi da makami...
Gwamnatin tarayya ta saki kason farko na sunayen daliban da suka samu nasarar shiga makarantunta na hadaka. Wannan na zuwa ne kwanaki uku bayan da ta...
Rahotanni sun ce da misalin ƙarfe 8 na dare ne gun-gun ƴan bindigar suka je unguwar ta Rigasa dab da tashar jirgin ƙasa. Jami’in hulɗa da...
Rundunar ‘yan sandar jihar Bauchi ta yi nasarar cafke ‘yan sara suka su 19, da kuma barayi dauke da muggan makamai. Kimanin ‘yan ta’adda 20 ne...