Wasu mata da aka sace musu ‘ya’ya sun gudanar da zanga-zangar lumana zuwa ofishin hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta...
Gwamnatin tarayya tace ba dadewa ba zata dakatar da fasfon masu shiga da fice cikin kasar nan da suka ki yarda da ayi musu gwajin cutar...
Gwamnatin tarayya ta shawarci al’ummar kasar nan da su guji yiwa kan su gwaji ko shan maganin Corona, ba tare da shawarar likitoci ba wanda hakan...
Wata kotun majistrate da ke zaman ta a Dutsen jihar Jigawa ta yankewa wani mutum mai suna Sabi’u Chamo hukuncin zama a gidan gyaran hali na...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’a da su yi watsi da jita-jitar da ake yadawa kan cewa gwamnatin Dr, Abdullahi Umar Ganduje na sayar da kadarorin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce a shekarar 2020 ta hannun kotu ta hukunta masu laifi dari shida da sittin da...
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) reshen jihar Kwara ta nuna kaduwar ta kan matakin da gwamnatin jihar ta dauka na sallamar wasu malaman Firamare dubu biyu...
Da misalin karfe 12 da minti 45 na ranar yau Alhamis ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu akan kasafin kudin badi. Muhammadu Buhari ya...
Babbar kotun tarayya da ke nan Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga ciyo bashin gina titin dogo. Gwamnatin Kano dai ta shirya karɓo bashin ne...
Jami’ar Bayero dake jihar Kanon Najeriya ta yi kira ga iyaye da gwamnatoci a Najeriya kan su rinka baiwa karatun Firamare dana Sakandare muhimmancin da ya...