Hadimin Gwamna Ganduje kuma tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano, ya ce, wasu tantirai marasa ilimin addini da boko ne ke juya lamuran gwamnati da siyasar Kano....
Kimanin ‘yan wasa da jami’ai talatin da shida ne a cikin kungiyoyi ashirin dake buga wasa a gasar firimiyar kasar Ingila suka kamu da cutar Korona...
Kungiyar kwallon kafa ta Huesca dake buga gasar Laligar kasar Spaniya ta sallami mai horar da kungiyar, Michel Sanchez, sakamakon rashin ta buka abin azo a...
Hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano ta fara yiwa masu bukata ta musamman rijistar tallafin lafiya kyauta, a wani mataki na inganta rayuwarsu da ta ‘ya’yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi bangarori masu zaman kan su dake jihohi 36 na kasar nan da su dauki matasa ayyukan yi a hukumomin su ...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar muta ne 3 ‘yangida daya a wata gobara da ta tashi a unguwar Rijiyar zaki dake...
Gwamnatin Kano ta ce, zata yi biyayya ga hukuncin Kotu bayan da kungiyar ma’aikatan Kotuna ta gurfanar da ita a gaban babbar kotun jihar Kano, kan...
Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe ta kama wasu karti 3 da ake zargi sun yiwa wata karamar yarinya ‘yarshekara 13 fyade na taron dangi a garin Potiskum....
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sanar da batan daya daga cikin ‘yan wasanta mai suna Sunday Chinedu. Jami’in hulda da jama’a na kungiyar Lurwan...
Gwamnatin Tarayya ta ce, zata sake yin nazari kan komawa makarantu da za’a yi a ranar 18 ga watan Janairun ne, kasancewar ana yawan samun karuwar...