

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta gargadi shugaban hukumar zaɓen ta kasa INEC, Farfesa Joash Amupitan, da sakataren jam’iyyar PDP, Sanata Samuel Anyanwu, kan yiwuwar...
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya tura sunan Alhaji Murtala Sule Garo zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a matsayin...
Dakarun Rundunar sojin Najeriya sun hallaka ’yan bindiga da dama tare da lalata maboyar su a Jihar Bauchi. Gwamnan jihar Bala Mohammed Kauran Bauchi ne...
Tawagar yaƙin neman zaɓen tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta fara tattaunawa da manyan jami’an majalisar dokokin Amurka kan batun sahihancin zaɓe a Najeriya. Rahotonni...


Wata kotun majistare da ke Birnin Kebbi, ta bayar da umarnin a tsare shugaban wani ɓangare na jam’iyyar ADC, Sufyanu Bala, bisa zarginsa da raina umarnin...
Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Olufemi Oluyede ya buƙaci dakarun tsaro su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ƴanbindiga a jihohin arewa maso yamma, inda ya nanata...
Jam’iyyar APC, ta fitar da jadawali da tsare-tsaren fitar da yan takara na zaben shekarar 2027 da ke tafe. Ta cikin wata sanarwar da Sakataren...
Iran ta yi alƙawarin ɗaukar fansa bayan Amurka ta ƙwace wani jirgin dakon kayanta a Tekun gabas ta tsakiya. Sojojin Amurka sun ce sun budewa...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa JAMB ta ce zuwa yanzu ta saki sakamakon dalibai Miliyan daya da dubu dari biyu...
Kotun Kolin Najeriya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta sanya ranar 19 ga watan Afrilun shekarar 2027 domin ci gaba da sauraren karar da...