

Hukumar zabe ta kasa INEC ta ce Jam’iyyu uku ne zasu fafata a zaben cike gurbi da za a gudanar na dan majalisar tarayya a kananan...
Dakarun sojin Najeriya sun ceto sauran mutane hudu da aka yi garkuwa da su tare da marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya a Jihar Katsina....
Dakarun Sojin kasar nan na Fansan Yamma da ke aiki a Jihar Kebbi, sun kwato tarin manyan makamai da kuma bama-bamai a ci gaba da ƙoƙari...
Gwamnatin Tarayya ta musanta rade-radin da ke cewa tana shirin soke Hukumar Shirya Jarabawar Larabci da Addinin Musulunci ta Kasa NBAIS. Hakan na cikin sanarwar da...
Majalisar Wakilan Najeriya ta fara nazarin jerin ƙudurorin dokoki da ke da nufin sake fasalin tsarin rundunar soji da inganta walwalar jami’ai da tsofaffin sojoji, tare...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar Musulmi na Kano da ma Najeriya baki ɗaya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 bayan...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani kwamiti domin gudanar da bincike kan zargin karkatarwa da sace da kuma sayar da kayan abincin yara, wato Tamowa...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da fara karɓar buƙatun neman tsirran bishiyoyi a ƙarƙashin shirin dasa bishiyoyi miliyan 10, wanda ke da nufin yaƙi da hamada,...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutane 12 da ake zargi da garkuwa da mutane tare da kwato bindigogi kirar AK-47 da miyagun kwayoyi a...
Gwamnatin Jihar Katsina ta haramta saye, sayarwa, jigila da ajiye man fetur a jarkoki a fadin jihar tare da rufe sana’ar POS da wuraren cajin waya...