

Amurka ta yi asarar Dala bilyan 29 a yakin da take yi da Iran, in ji ma’aikatar Pentagon Ma’aikatar Tsaron Amurka ta Pentagon ta bayyana cewa...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta fara bincike da farautar wasu ‘yan bindiga da suka kashe wasu ma’aurata a kauyen Asarara da ke jihar Kebbi....
An rantsar da tauraron fina-finan Indiyan nan da ya jagoranci jam’iyyarsa wajen lashe zaɓen majalisar dokokin jihar Tamil Nadu a kudancin Indiya, a matsayin babban ministan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce ya goyi bayan matakin da jam’iyyar NDC ta yanke na keɓe tikitin takarar shugaban Najeriya a 2027...
Rudunar ‘Yan Sandan kasar nan, ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan zargin da ke alakanta wasu manyan jami’an ‘yan sanda biyu da bacewar Abubakar...
Hukumar da ke yaƙi da kwacen waya ta Anti Phone Snatching ta sanar da dakatar da ayyukanta baki ɗaya a faɗin jihar Kano, sakamakon abin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutum uku da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa wasu maza biyu a...
Gwamnatin Tarayya ta haramta wa masu digirin girmamawa amfani da lakabin “Dr” a gaban sunayensu a hukumance ko a harkokin aiki da ilimi. Jaridar Punch ta...
Babbar kotun tarayya da ke Legas ta hana hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Nijeriya wato NBC, da amfani da sanarwar da ta fitar ta...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, wato NASU da SSANU, sun sanar da dakatar da yajin aikin da suke yi a fadin kasar nan daga...