Yayin da aka shiga wata mai alfarma na Ramadan masana a fagen yada labarai sun gargadi al’umma kan su kaucewa yaɗa labaran ƙarya na bogi game...
Jam’iyyar PDP a nan Kano ta gayyaci ɗaya daga cikin jagororinta Ambasada Aminu Wali domin ya bayyana a gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. A wata sanarwa...
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta EFCC ta cafke tsohon Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa,...
An zargi wani jami’in KAROTA da cakawa wani magidanci wuka a Shataletalen sansanin Alhazai na Kano. Magidancin dan kimanin shekaru 35 da haihuwa mai suna Mustapha...
Wasu ƴan bindiga sun hallaka wani limamin ƙungiyar Izala ta hanyar rataya a jihar Kebbi. Rahotanni sun ce, lamarin ya faru ne a daren Jumu’a inda...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar KAROTA umarnin su sassauta wa al’umma a lokacin watan azumi. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗanagundi ne ya bayyana hakan...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun cafke gurɓatattun sinadaran haɗa lemo waɗanda wa’adin ya ƙare a daren...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano NLC ta janye yajin aikin data ƙudiri farawa daga ƙarfe goma sha biyu na daren yau. Mataimakin shugaban ƙungiyar...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano KSCPC da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun cafke wata mota maƙare da gurɓataccen Tumaturin gwangwani. Lamarin ya...
Gwamnatin tarayya ta karbi karin riga kafin annobar Korona ta Oxford/Astrazeneca dubu dari daga Gwamnatin kasar Indiya. Shugaban kwamitin karta-kwana kan yaki da Korona na kasa,...