Gwamnatin Kano ta bayyana cewa kashi 83 cikin 100 na cutar Corona ya fi shafar kananan hukumomi 10 na jihar. Babban jami’in kwamitin kar ta kwana...
Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin kilomita 5 dake kananan hukumomin jihar da nufin sake musu fasali...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu matasa guda 4 da ake zargi da aikata fashi da makami a ƙaramar hukumar Malammadori. Rundunar tace ta...
A yau Juma’a ne dai kungiyoyin Barcelona da Bayern Munich za su kece raini a wasan daf da kusa da na karshe wato (quarter final) a...
Makwabta da haɗin kan ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Right Network da kuma jami’an ‘yan sanda, sun samu nasarar kuɓutar da wani matashi da...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Majalisar dokokin jihar Kaduna, ta dakatar da tsohon mataimakin shugaban majalisar Muktar Isa Hazo da wasu ƴan majalisa biyu har tsawon wata tara. Dakatarwar ta biyo...
Wata matashiya mazauniyar unguwar Tudun Maliki a nan Kano ta yi ƙorafin cewa kwamandan hukumar Hisbah na ƙaramar hukumar Kumbotso ya ci zarafinta. Matashiyar wadda ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon taziyarsa ga iyalan shahararen dan kasuwarnan da ke nan Kano, Alhaji Shehu Rabi’u. Wannan na cikin wata sanarwar mai...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya kara jaddada matsayar gwamnatin tarayya na kirkiro da guraben ayyuka akalla miliyan biyar ga al’ummar kasar nan Farfesa Yemi...