Mutumin da ya fara zama Lauya a arewacin kasar nan kuma mahaifi ga gwamanan jihar Kwara, Abdurrahman Abdurrazak wato Alhaji Abdulganiyu Folorunsho Abdulrazak SAN ya rasu....
Wannan matashi mai suna Ashir Musa Sani ‘dan shekara 22 ya hallaka kansa ta hanyar cakawa kansa wuka, a unguwar Dan Rimi dake karamar hukumar Ungogo....
Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala...
Ma’aikatar dake kula da harkokin kasuwanci,kirkire-kirkire da fasaha ta jihar Kaduna ta garkame gidajen saida abinci da kayan kwalama da kuma na barasa kuda 6 saboda...
Kotun sauraron ‘korafin za’ben ‘dan majalisar dokokin jihar Kano, mai wakiltar ‘karamar hukumar Rogo ta ‘kwace kujerar ‘dan majalisar dokoki mai wakiltar ‘karamar hukumar Rogo daga...
Wata kungiya a nan Kano mai suna Mu hadu mu gyara, ta bayyana damuwarta kan yadda ake cakuda masu manya da kananan laifi a wuri guda...
Majalisar dinkin duniya ta yi Alla-wadai da kisan ‘yan kungiyar Boko Haram suka yi wa wasu ma’aikatan bayar da agaji guda biyar a jihar Borno, bayan...
Mutane 5 aka sallama bayan sun warke daga cutar Corona a jihar Kaduna gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa’I ne ya wallafa a shafin san a Twitter...
Masu garkuwa da mutane sun saki Juwairiyya Murtala ‘yar ‘dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore da aka sace. Jaridar intanet...
Masani akan al’amuran siyasar nan, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa na jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, babu dadi matuka sauyin shekar da ‘dan takarar gwamnan...