

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a kasar nan da su binciko ‘yan bindigar da ba a san su ba....
Yau Litinin rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da wata mai amfani da kafafen sada zumunta Sadiya Haruna a gaban kotu. An gurfanar da ita...
A daren jiya Lahadi ne, gidauniyar Ganduje Foundation ta jagoranci bada kalmar shahada ga wasu maguzawa kamar yadda ta saba. Yayin da yake jawabi ga sabbin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya shaida ɗaurin auren ɗan sa Yusuf Buhari da ƴar gidan sarkin Bichi Zahra Bayero. Shugaba Buhari ya sauka a filin jirgin...
Lauyan da yake jagorantar lauyoyin gwamnatin jihar Kano, Barista Surajo Sa’idu ya bayyana wa kotu cewar gwamnati ta rubuta takardun tuhuma tare da roƙon kotun ta...
Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara. Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin...


Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Talata a matsayin 1 ga watan Muharram na sabuwar shekara. Wannan ya biyo bayan rashin samun...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin 09 ga watan Agustan 2021 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci Gwamna Dakta...
Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, maniyyata aikin Umara a bana za su ziyarci gurare biyu ne kacal a ƙasar Saudiyya. Hukumar...
Kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, taki amincewa da bukatar gwamnatin Kano da Sheikh Abduljabbar kan ranar dawowa ci gaba...