Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin masu dauke da cutar corona anan Najeriya da yawansu ya kai...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar kasar nan da su yi fitan dango don karbar allurar riga-kafin cutar covid-19....
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane dari da talatin da biyar sun kamu da cutar covid-19 a ranar alhamis. A cikin...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta sake jaddada amincewarta game da ingancin allurar Astra Zeneca ta COVID-19. Batun dai na cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar Kayode Fayemi...
Mutane sama da dubu 12 ne suka karbi allurar AstraZeneca ta rigakafin Corona a cikin sa’o’i 48 a Lagos. Kwamishinan lafiya na Jihar Lagos Farfesa Akin...
Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ba da umarnin ci gaba da amfani da allurar riga kafin Cutar Corona, duk ‘yan matsalolin da allurar ke...
Shugaban aikin rigakafi na Hukumar lafiya ta Duniya WHO a Afirka, ya ce dakatar da amfani da rigakafin korona na Astrazeneca da kasashen Turai da dama...
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta ba da izinin shigo da alluran rigakafin COVID-19 daga kamfanonin masu zaman kan su zuwa kasar nan ba. Ministan Lafiya...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce babu wani dalili da zai sa a daina amfani da allurar AstraZeneca ta Covid-19. A cewar WHO wasu daga...
Gwamnatin jihar Zamfara ta karbi kason farko na allurar rigakafin cutar ta COVID-19 wanda yawansu yakai dubu 55,000 don yiwa kimanin mutane dubu 27,000. Kwamishinan lafiya...