Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce farashin kayayyakin abinci da suka hada da: Shinkafa, Kwai, Tumatir da kuma Doya sun tashi a cikin watan jiya...
Majalisar dattijai ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an rage farashin siminti a kasar nan. Wannan na zuwa ne...
A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
Yayin da aka shiga kwanaki hudu da fara azumin watan ramadan, rahotanni sun ce, har yanzu ana ci gaba da samun tashin farashin kayayyakin amfanin yau...
Gwamnantin jihar Kano ta ce akalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu dari hudu suke ci gaba da karbar magani a asibiti sakamakon shan...
A rahoton farashin kayayyaki da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta saba fitarwa na shekara-shekara, ya ce, a watan jiya na Maris, an samu tashin farashin...
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa (SON), ta kone wasu tarin maganin sauro da wa’adin amfanin su ya kare tare da wayar wuta marsa...
Wani rahoto da mujallar Forbes da ke fitar da bayanan attajirai a duniya ta fitar, ya ce, manyan attajiran Najeriya guda uku da suka hada da:...