A yayin da aka kwashe watanni shida da bullar cutar Covid 19 a kasar nan, wani ma’aikacin jinya da ya nemi a sakaye sunansa a nan...
Gwammatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu sati biyu kenan ba a samu ko mutum guda da cutar Corona ta hallaka ba a Kano. Mataimakin...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci iyayen yara da su baiwa jami’an lafiya hadin kai yayin da ake aikin rigakafin zazzabin cizon sauro, wanda ake gudanarwa a...
Kungiyar lafiya ta kasashen yammacin Afrika WAHO ta ce ta gano yadda cutar COVID-19 ta bankado matasalolin da bangaren kiwon lafiya ke da shi a asibitocin...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce akwai shaidun dake nuna cewar ana iya daukar cutar Covid-19 ta iska, sakamakon binciken da wasu masana kimiyya suka...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El rufa I ya bayyana cewa, an sami nasarar sallamar mutum daya bayan daya warke daga cutar COVID 19. Malam Nasiru...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Gamayyar Kungiyar likitoci ta kasa ta ce ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a makon da ya gabata, bayan da shugaban majalisar dattijai ya...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya bayyana tare da jaddada hana harkokin wasanni a jihar tare da gidajen kallon su sakamakon cutar Corona. Sanarwar...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ware duk ranar 14 ga watan Yunin kowacce shekara a matsayin ranar bayar da kyautar jini ta duniya, da nufin...