Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce kashi 31 cikin dari na mutanen da zazzabin cizon sauro wato maleriya ya hallaka a duniya a bara yan...
Hukumomin lafiyar abinci da muhalli na duniya sun fitar da wani shirin haɗin gwiwa don tunkarar duk wata annoba da ke barazana ga mutane da dabbobi....
Wata sanarwa da shugaban kungiyar likitocin dake kula da masu cutar tabin hankali a kasar Taiwo Obindo ya fitar ta nuna cewa, yanzu haka sama da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar amai da gudawa a birnin Kano. Babban jami’in kula da cututtuka masu yaɗuwa na ma’aikatar Sulaiman...
Gwamnatin jihar kano ta ce sama da mutane dubu goma sha takwas aka gano masu ɗauke da cutar tarinfuka. Babban jami’i mai kula da bangaren yaƙi...
Wani kwararren likitan Kunne Hanci da Makogaro a asibitin Muhammad Abdullahi Wase a nan Kano ya ce, faruwar lalura a makogaro kan haifar da cuta ga...
Kungiyar ma’aikatan lafiya da unguwar zoma ta kano ta ce suna bukatar karin ma’aikatan lafiya a cikin asibitocin jihar nan domin taimakawa al’umma. Shugaban kungiyar Alhaji...
Wasu daga cikin ministoci da mataimakan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari sun kamu da cutar corona. Cikin waɗanda suka kamu da cutar sun haɗa da ministan yaɗa...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce akwai raguwar kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki da kashi 2.5 zuwa 0.5 a jihar Kano Kwamishinan lafiya...