Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce ya biya naira biliyan dari da arba’in da hudu da miliyan hamsin da uku wajen ba da tallafin mai...
Sashen kula da Albarkatun man fetur na kasa DPR, ya musanta rahotannin da kafafen yada labaran kasar nan suka yada cewa, ya ba da lasisi guda...
Farashin danyan mai na ci gaba da tashi a kasuwar duniya, inda aka sayar da ganga a kan dala saba’in da biyar a kasuwar Brent da...
Babban bankin Najeriya ya yi barazanar korar shugabannin bankunan da suka gaza wallafa rahoton su na karshen shekara cikin watanni 12 bayan karewar shekarar, da kuma...
Gamayyar kungiyar jami’an ‘yan sanda masu ritaya da wasu hukumomin tsaro sun zargi majalisar dattawan kasar nan da nuna halin ko in kula kan halin da...
Gwamnatin tarayya ta shaidawa ma’aikatan lafiya da ke tsaka da yajin aiki a yanzu haka cewa muradinsu na ganin an biyasu albashi daidai da Likitoci ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar kaddamar da wasu ayyuka da ya kai jihar Bauchi. A yayin ziyarar ta shugaba...
Jami’ar Karatu daka gida ta ja hankalin dalibai da jami’an tsaro da sauran al’umma gaba daya kan takardun jarrabawar na bogi da ke yawo a kafafen...
Rundunar yan sandan kasar nan ta yi bayani dalla-dalla kan yadda Sanatan kogi ta Tsakiya Sanata Dino Melaye ya yi yunkurin kubucewa daga hannun su da...
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitoci a ma’aikatu don magance cin hanci da rashawa Babban Sakatare a bangaren Horaswa na ofishin shugaban ma’aikatan Jihar Kano Kabiru...