Cibiyar daƙile yaduwar cuttuka ta ƙasa NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar corona samfurin Omicron a Najeriya. NCDC ta ce, a yanzu mutane uku sun kamu...
Wani kwale-kwele ɗauke da ɗaliban makarantar Islamiyya ya nutse a ƙaramar hukumar Ɓagwai. lamarin ya haifar da mutuwar ɗalibai 10 yayin da sama da ɗalibai 30...
Gwamnatin Kano ta ce za ta ɗaukaka kara a kan hukuncin da kotu a Abuja ta yi na rushe zaɓen tsagin gwamna Ganduje da aka yi...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja a ranar Talata, ta nemi gwamnatin jihar Kano da ta nemi afuwa a wajen tsohon sarkin Kano Malam Muhammad...
Wata kotun tarayya da ke Abuja ta rushe zaben da aka yiwa shugaban jam’iyya APC tsagin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje. Tsagin gwamna Ganduje dai Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta rage ranakun ayyukan gwamnati a jihar zuwa kwana 4 a wani mataki na garambawul da maida aikin gwamnatin zuwa wani mataki na...
Rundunar yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kamo ɗaurarru takwas cikin wadanda suka tsere daga gidan gyaran hali na Jos sakamakon harin da ƴan bindiga...
Gwamnatin tarayya ta ce, kamfanin Twitter ya amince da dukkanin sharuɗɗan da ta gindaya masa gabanin ci gaba da gudanar da ayyukan sa a Najeriya. Ƙaramin...
Hukumar kare haƙƙin ɗan adam ta ƙasa ta alaƙanta talauci da annobar corona a matsayin abinda ya ta’azzara cin zarafin ɗan adam. Shugaban hukumar shiyyar Kano...