Hukumar raya kogunan Haɗeja da Jama’are ta ce an datse ruwan kogunan ne domin inganta noman rani da kuma gyaran madatsun ruwa da fadama. Hukumar ta...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya a matakin farko ta ƙasa ta ce, sama da ƴan Najeriya miliyan uku ne suka karɓi cikakkiyar rigakafin cutar Corona. Shugaban...
Rundunar sojin ƙasar nan ta ce dakarun ta sun samu nasarar kashe aƙalla kwamandoji da mambobin ƙungiyar ISWAP 50 a wani farmaki da suka kai a...
Hukumar Hisbah tayi nasarar kama wasu matasa da yammata a yayin da suke tsaka da aikata baɗala a wani wurin shakatawa da ke titin Katsina a...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin makonni uku kan ta fara aiwatar da yarjejeniyar da suka suka cimma ko kuma...
Rundunar ta ɗaya ta sojojin ƙasa da ke Kaduna ta buƙaci da riƙa kai rahoton maɓoyar ƴan bindiga ga jami’an tsaro. Kwamandan rundunar Manjo Janar Kabiru...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta yi gargaɗi ga yan siyasar ƙasar nan da su guji siyasantar da harkokin tsaro. Gargaɗin na zuwa ne biyo bayan wani...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta ce, sama da mutane dubu 3, 449 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara a 2021. Rahoton na NCDC...
Wani ƙwararren likitan masu fama da cutar sikari a asibitin koyarwa na Aminu Kano ya ce, masu fama da cutar sikari na cikin haɗarin fuskantar shanyewar...
Babban hafsan sojin ruwan ƙasar nan Vice Amiral Auwal Zubairu Gambo ya sha alwashin yin duk mai yiwuwa wajen magance matsalolin tsaron da ake fuskata. Hakan...