Watanni 18 da suka wuce sune mafi tsauri a zamanin mulki na – Buhari Shugaban ƙasa Muhammadu Bauhari ya bayyana cewa watanni 18 da suka gabata...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin janye takunkumin da aka sanya wa kamfanin Twitter a kasar nan tun a watan Yunin da ya gabata....
Babban jojin jihar Kano, Justice Nura Sagir Umar, ya ce za’a dawo daga hutun da manyan kotunan jihar Kano keyi a ranar Litinin mai zuwa 4...
Shugaan ƙasa Muhammadu Buhari zai yi wa ƴan kasa jawabi a gobe Juma’a daya ga watan Oktoba. Jawabin na shugaba Buhari zai mayar da hanakali kan...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta ce sama da ƴan bindiga 394 da ƴan ƙungiyar boko haram 85 ne sojoji suka kashe a wasu manyan ayyuka da...
Majalisar wakilai ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammdu Bahari ya ayyana ƴan bindigar da suka addabi ƙasar nan da ma waɗanda suke ɗaukar nauyin su a matsayin...
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta ce daga Juma’a 1 ga watan Oktobar 2021 dokar hana lasisin tuƙi ga waɗanda ba su da...
Cibiyar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC, ta ce Najeriya ta shiga cikin taswirar duniya wajen yaƙar cutar sanƙarau kafin shekarar 2030 kamar yadda hukumar...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Ƙofar Kudu ƙarƙashin Ustaz Ibrahim Sarki yola ta yi watsi da neman belin da lauyoyin Abduljabbar suka yi. A zaman...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ƙalubalanci shirin sake ɗaukar jami’an tsaro a ƙasar nan. Zulum ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen...