Shugaban kasa Muhammadu ya ce yana so a rika tunawa da shi a matsayin wanda ya daidaita Najeriya ta fuskar tsaro da ci gaban tattalin arzikin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna Sadik Abubakar dake kiran mutane a waya yana razana su tare da karbar kudade a...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa ta cafke mutane 60 cikin kwanaki biyu da laifin tu’ammali da kwayoyin maye. Hukumar reshen jihar Kano...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya naɗa Malam Muhd Bala Sa’idu a matsayin sabon mai unguwar Goron dutse. Sarkin ya naɗa shi ne...
A wani mataki na magance matsalolin da muhalli ke fuskanta, gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da dashen bishiya miliyan ɗaya a faɗin jihar. Kwamishinan muhalli Dakta...
Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da zirga-zirgar baburan hawa a kananan hukumomin jihar 27, sakamakon matsalolin rashin tsaro da ake fuskanta. Hakan nazuwa lokacin da shugaban...
Rundunar ‘yan sanda Jihar Jigawa ta cafke wani magidanci da ake zargi da sanadiyyar mutuwar matarsa. Mai magana da yawun rundunar ASP Lawan Shisu ne ya...
Fadar shugaban ƙasa ta ce, akwai yiwuwa sake sauke wasu ministoci nan ba da dadewa ba. Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauke shugaban hukumar yaƙi da safarar bil’adam ta ƙasa NAPTIP Bashir Garba Lado. Sauke Garba Lado na zuwa ne watanni huɗu...
Ƙungiyar masu lalurar Laka a Kano ta koka kan yadda jama’a ke mayar da su saniyar ware ko kuma suke kallonsu a matsayin mabarata. Shugaban kungiyar...