Sheikh Abduljabbar Kabara ya sake gindaya sharuɗa ga malaman Kano, matuƙar da gaske suna so ya tuba daga abin da suke zargin sa. Malamin ya...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi. Malamin ya bayyana hakan ne, yayin...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka. Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata...
Yau Asabar ne za a gabatar da Muƙabalar nan ta Malaman Kano da Malam Abduljabbar Kabara, bayan shafe watanni biyar ana jira. A watan Fabrairun da...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa (NCDC) ta ce an samu ɓullar nau’in cutar corona samfarin ‘Delta’ mai wuyar sha’ani a ƙasar nan. Shugaban sashen...
Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabor, ya ce, sojojin Najeriya ba za su iya samun nasarar kakkaɓe ayyukan ƴan ta’adda ba, matukar ba a...
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta ce tsakanin watan Mayun shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya zuwa Fabrairun wannan shekara, sama da ƴan Najeriya dubu saba’in...
Hukumar kula da harkokin ƴan sanda ta ƙasa PSC ta ki amincewa ta yiwa tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa EFCC...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Barrista Mahmud Balarabe a matsayin mai riƙon mukamin shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta gabatar da wani taro anan Kano dan kawo karshen korafe-korafen da mutane sukeyi dangane da sabunta rijistar layikan waya. Shugaban...